Features RAAF Application
Developer User Name {Bkr Perfect} Full Name {BAQIR M BASHIR} Phone Number 08163800875 ABUBUWAN DA WANNAN MANHAJA DIN TA KUNSAWannan Manhaja ta kunshi abubuwa da dama kamar su audios videos da images da makaloli na manyan maluman mu da sauran malamai sannan kuma ta kunshi abubuwan da suka shafi duk wani shafin RAAF Na Social Media.
kai tsaye zaku iya join na duk shafikan ta wannan Manhaja din.
Misali: idan kuka shiga shifin {Facebook Pages And Groups} Na Wanna Manhaja Zaku Iya Join duk wani shafi na facebook.
Kuma idan kuka Shiga {WhatsApp Groups} Zaku iya join na duk Groups Din RAAF na WhatsAppWannan Manhaja din tana aiki a offline da kuma online.
kuma zaku iya download na duk abubuwan da aka dora a online amma baza ku iya download na abubuwan da aka dora a offline ba saidai ku iya gani idan hotona ne ko vidiyoyi.
idan kuma audios ne zaku iya saurara ne kawai idan kuna offline amma bazaku iya download ba sai a online AMMAFANIN ONLINE DA OFFLINEShi Online idan kuka shiga zaku iya samun sabbin karatukan maluman mu da sauran malamai.
idan kuma kuka shiga offline zaku iya samum iya abinda kuka gani a Manhaja din sai dai idan kuna da bukatar samun sabbin karautuka a offline na vidiyoyi audios da kuma hotuna to fa saidai ku dinda yin update na Manhaja din a PlayStore
Secure & Private
Your data is protected with industry-leading security protocols.
24/7 Support
Our dedicated support team is always ready to help you.
Personalization
Customize the app to match your preferences and workflow.
See the RAAF Application in Action
Get the App Today
Available for Android 8.0 and above